DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabarai'Yan Nijeriya miliyan 14 ke shan magani ba bisa ka'ida ba -...

‘Yan Nijeriya miliyan 14 ke shan magani ba bisa ka’ida ba – Daraktar hukumar NAFDAC

Daraktar Janar ta hukumar kula da ingancin abinci da magunguna a Nijeriya Mojisola Adeyeye ta ce ‘yan kasar miliyan 14 ke shan magani ba bisa ka’ida ba.
Mojisola ta bayyana hakan ne a yayin kaddamar da shirin wayar da kan matasa kan illar shan magani ba bisa ka’ida da ya gudana a Fatakwal.
Ta kara da cewa, wannan matsalar na shafar iyalai da dama da al’ummar kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata