Monday, April 6, 2026
HomeLabarai'Yan Nijeriya na korafi akan cin hanci amma kuma suna kare gurbatattun...

‘Yan Nijeriya na korafi akan cin hanci amma kuma suna kare gurbatattun shugabanni – Shugaban hukumar EFCC

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya Ola Olukoyede, ya ce ‘yan Nijeriya na tsinuwa ga cin hanci amma kuma su rika goyon bayan gurbatattun shugabannin da aka gurfanar a gaban kotu.
Olukoyede ya ce kasar nan za ta fita daga kangin da take ciki idan har kowane dan kasa zai yaki cin hanci a duk inda aka aikata shi.
Shugaban na EFCC ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin cibiyar naƙaltar sadarwa lokacin tarzoma suka kai masa a Abuja.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata