Sunday, April 5, 2026
HomeLabarai'Yan Nijeriya sama da 250,000 ke gudun hijira a Libya, Sudan ta...

‘Yan Nijeriya sama da 250,000 ke gudun hijira a Libya, Sudan ta Kudu, Kamaru, Chadi, Nijar da wasu sassan duniya

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure da kuma ‘yan gudun hijira ta kasa ta ce ‘yan Nijeriya sama da 250,000 ke gudun hijira a Libya, Sudan ta Kudu, Kamaru, Chadi, Nijar da wasu sassan duniya.

A gefe daya kuma akalla ‘yan gudun hijira 135,000 daga kasashe daban-daban ke zaune a Nijeriya.

Hukumar ta bayar da wannan adadi a jiya bayan wata tattaki da ta yi a Abuja domin tunawa da ranar ‘yan gudun hijira ta duniya ta 2025.

Kwamishinan hukumar na tarayya, Tijani Ahmed, wanda ya bayyana cewa gaga cikin ‘yan gudun hijira 250,000 na Nijeriya, 125,000 suna zaune a Kamaru.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata