Monday, April 6, 2026
HomeLabarai'Yan Nijeriya sun kone datar waya da ta kai giga miliyan 998.79...

‘Yan Nijeriya sun kone datar waya da ta kai giga miliyan 998.79 a cikin watan DIsamban 2024

 

Kididdiga ta nuna cewa yawan data da ‘yan Nijeriya suka kone ta karu zuwa terabytes 973,455 a cikin watan Disamban 2024, abinda ke nuna cewa an samu karin kashi 36.5 idan aka kwatanta da shekarar 2023 da ‘yan Nijeriya suka yi amfani da data terabytes 713,200 a cikin watan Disamban 2023.
Adadin datar ya kai gida milyan 998.79 kenan.
A cikin wata kididdiga da hukumar sadarwa ta Nijeriya NCC ta fitar, ta ce an samu kari kashi 10.75 wajen amfani da yanar gizo a kasar cikin watan Disamban 2024.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata