Thursday, April 9, 2026
HomeLabarai'Yan sanda sun gano wani shirin 'yan bindiga na harar jihar Kano

‘Yan sanda sun gano wani shirin ‘yan bindiga na harar jihar Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bankado wani shiri na ‘yan ta’adda na kai hari a wuraren taruwar jama’a da wasu muhimman wurare a fadin jihar.

Wannaan dai na a cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Abdullahi Kiyawa ya fitar, ya bukaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kaucewa wuraren cunkoson jama’a.

A cewar kakakin, rundunar na a cikin shirin ko ta kwana domin murkushe bata gari.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata