Monday, April 6, 2026
HomeLabarai'Yan sanda sun kama mutane biyu saboda shan taba a kan motar...

‘Yan sanda sun kama mutane biyu saboda shan taba a kan motar sintiri a Delta.

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Delta ta cafke wasu mutum biyu da aka gani a wani faifan bidiyo suna shan tabar wiwi a kan motar sintiri tare da zolayar jami’an tsaro.

Wadanda ake zargin sune Patrick Asini mai shekara 34 da Tega Ojo mai shekara 20.

An kama su ne bayan bidiyonsu ya karade dandalin X, inda ya janyo martini daga jama’a, dalilan da jaridar Punch ta ambato a matsayin musabbabin daukar mataki daga ‘yan sanda.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata