Sunday, April 5, 2026
HomeKetare'Yan sandan kasar Japan sun ba da hakuri bisa wani kamu da...

‘Yan sandan kasar Japan sun ba da hakuri bisa wani kamu da suka ce sun yi bisa kuskure

Babban jami’an tsaron kasar Japan ya ba da hakuri ga iyalan wani ɗan kasuwa da aka kama bisa kuskure kuma ya rasu bayan watanni da dama yana tsare.

Shizuo Aishima, tsohon mai ba da shawara ga kamfanin kera injuna Ohkawara Kakohki, na daga cikin shugabannin kamfanin guda uku da aka tsare ba bisa ƙa’ida ba kuma ba tare da hukunci ba na watanni da dama kan tuhumar da daga bisani aka soke.

’Yan fafutukar kare haƙƙin ɗan Adam sun daɗe suna kira da a kawo ƙarshen abin da ake kira da adalci a Japan, inda masu bincike ke amfani da tsare-tsare na dogon lokaci kafin shari’a domin tilasta wa mutum ya amsa laifi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata