Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiYawan ɗanyen mai da Nijeriya ke fitar wa ya ƙaru - Kungiyar...

Yawan ɗanyen mai da Nijeriya ke fitar wa ya ƙaru – Kungiyar OPEC

Wani sabon rahoto da kungiyar kasashe masu albarkatun danyen mai na duniya OPEC ta fitar, ya nuna cewa yawan mai da Nijeriya ke fitar wa ya karu da ganga 152, 000 a kowace rana a cikin watan Nuwamban 2024.
Rahoton da kugiyar ta fitar ya nuna cewa karin ya kai kashi 11 inda a yanzu Nijeriya ke fitar da ganga miliyan 1.486 a kowace rana, sabanin ganga miliyan 1.333 a watan Oktoban 2024.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata