Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiZa a yi tsananin zafin Rana daga Asabar zuwa Litinin - Hukumar...

Za a yi tsananin zafin Rana daga Asabar zuwa Litinin – Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet

Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NIMET ta ce za a samu tsananin zafi da kwallewar rana daga Asabar 22 zuwa Litinin 24 ga Fabrairu 2025.
Hukumar ta ce za a samu hasken tare da yanayin Hazo a wasu sassan Arewacin kasar, yayin da za a samu kadawar Iska a wasu jihohin Arewa ta Tsakiya da Kudancin kasar.
Daga cikin jihohin da za a samu yanayin Hazo da Rana akwai Nassarawa sai Plateau da Kogi da Benue sai birnin Tarayya Abuja.
A kudancin kasar kuwa za a samu hadari da tsawa a jihohin Lagos, Delta sai Cross River.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata