Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiZai dauki shekaru kafin a ga bayan talauci da maleriya a Najeriya...

Zai dauki shekaru kafin a ga bayan talauci da maleriya a Najeriya – Gidauniyar Gates

Shugaban gidauniyar Bill da Melinda Gates Mark Suzman, ya ce za a kwashi shekaru masu tsawo kafin a kawo karshen talauci da kuma cutar maleriya a kasar.

Da yake jawabi ga ‘The Cable’ a birnin New York na Amurka, Suzman ya ce duk da cewa gwamnatin Najeriya tana daukar matakai wajen inganta bangaren kiwon lafiya, akwai babban aiki a gabanta.

A cewar sa, matsalar yawaitar rashin lafiya a tsakanin ‘yan kasa na taka mummunar rawa wajen dakile bunkasar tattalin arziki, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata