Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiZaman lafiya ya samu a arewa maso gabas da arewa maso yammacin...

Zaman lafiya ya samu a arewa maso gabas da arewa maso yammacin Najeriya – Shugaba Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta yi kokari wajen kawo karshen matsalolin tsaro a wasu yankunan kasar.

Yayin da yake jawabi ga ‘yan kasa a bikin cika shekaru 65 da samun ‘yancin kai, ya ce zaman lafiya ya dawo a yankunan arewa maso gabas da arewa maso yammacin Najeriya.

A cewar sa, jami’an tsaro daga hukumomi daban-daban na ci gaba da jajircewa wajen ganin bayan duk wata matsalar tsaro a kasar kuma suna samun dimbin nasarori, kamar yadda Channels TV ya wallafa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata