Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaZarge-zargen gwamnatin NNPP ga Ganduje siyasa ce kawai - Muhammad Garba

Zarge-zargen gwamnatin NNPP ga Ganduje siyasa ce kawai – Muhammad Garba

Kakakin tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje ya musanta sabbin zarge-zargen da ake yi wa tsohon gwamnan Kanon cewa tare da cewa an gina tuhumar ne a doron siyasa ba gaskiya ba.

A cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin dinnan Garba wanda tsohon kwamishinan yada labarai ne a jihar Kano ya ce gwamnatin Kano na ƙoƙarin haɗa Ganduje da badakalar kuɗi, cin hanci da kuma mallakar filaye ba bisa ka’ida ba.

A ranar Litinin gwamna Abba Kabir Yusuf ya zargi Ganduje da kashe fiye da Naira biliyan 20 tsakanin watan Fabrairu da Mayun 2023, bayan APC ta sha kaye a hannun jam’iyyar NNPP.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata