DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Da yiwuwar wasu jihohin Nijeriya su durkushe idan aka zartar da dokar haraji – Gwamnan jihar Zamfara

-

Gwamna Dauda Lawal na Zamfara, ya ce wasu jihohi da ba sa tara kudaden shiga masu yawa za su durkushe idan aka aiwatar dokar haraji da ke gaban majalisar kasa.
Gwamnan ya ce idan aka zartar da dokar harajin zai yi wahala wasu gwamnoni su iya biyan mafi ƙarancin albashin 70,000 ga ma’aikata.
Wannan dokar haraji da shugaban kasa Bola Tinubu ke son aiwatarwa na ci gaba da shan suka daga kowane lungu da sako na kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

ECOWAS ta amince John Mahama ya mata takarar shugabancin AU a 2027

Majalisar Ministocin ECOWAS ta amince da Shugaban Ghana, John Mahama, a matsayin ɗan takarar kungiyar da zai nemi kujerar Shugaban Kungiyar Tarayyar Afrika (AU) a...

Neman tazarce na hana wasu gwamnoni yin aiki – Umar Bago

Neman tazarce a 2027, ne ke hana ni korar jami'an da ba su da amfani a gwamnatina - In ji Gwamna Umar Bago Gwamnan jihar Neja,...

Mafi Shahara