DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu ta dage sauraren karar cin hanci da ake yi wa Ganduje

-

Wata babbar kotu a jihar Kano ta dage saurararen karar da aka shigar da tsohon gwamnan jihar Dr Abdullahi Ganduje kuma shugaban jam’iyyar APC tare da wasu mutane bakwai har sai zuwa ranar 13 ga watan Fabrairu 2025.
Karar wadda gwamnatin jihar Kano ta shigar, ta ƙunshi tuhume-tuhume na cin hanci, wadaka da dukiyar al’umma da kuma karkatar da biliyoyin naira da take yi wa Ganduje, da matarsa Hafsat Umar da wasu mutum 6.
A zaman kotun na yau Laraba, ta saurari bangaren wadanda ake kara inda ta dage zamanta har zuwa shekara mai zuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Sojojin Amurka na jiran umarnin Trump don kai farmaki Nijeriya

Rundunar sojin Amurka da ke Afirka, AFRICOM, ta gabatar da shirin kai farmaki a Nijeriya bayan umarnin tsohon shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, bisa zargin...

Cristiano Ronaldo zai yi ritaya daga kwallon kafa nan ba da jimawa ba

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa zai yi ritaya daga wasa nan ba da jimawa ba, yana mai...

Mafi Shahara