DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Real Madrid ta yi watsi da tayin daukar dan wasan Bayern Joshua Kimmich

-

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta yi watsi da tayin Bayern Munich na daukar dan wasanta na tsakiya Joshua Kimmich.
Jaridar Marca ta kasar Spain ta ruwaito cewar tawagar ta Madrid mai taken Los Blancos, a baya tayi zawarcin dan wasan sai dai a yanzu ta nesanta kanta da daukar shi.
Kimmich na daga cikin ‘yan wasa 5 da suka hada da Mbappe, Jonathan Davids sai Haaland da Theo Hernandez da kuma Cambiasso wadanda Real Madrid ta yi kokarin kawo su a farkon kakar wasannin 2024/25.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daÉ—in alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara