DCL Hausa Radio
Kaitsaye

FBI da DEA sun nemi ƙarin kwanaki 90 kafin fitar da rahoton binciken zargin alaƙa da miyagun kwayoyi na Shugaba Tinubu

-

Hukumar tsaron FBI da hukumar yaki da miyagun kwayoyi DEA a Amurka, sun bukaci wata kotun kasar Amurka da ta kara wa’adin kwanaki 90 domin fitar da wasu takardun bincike kan zargin harkar kwayoyi da aka yi wa shugaban Nijeriya Bola Tinubu da wasu mutane.

A cikin bukatar da suka gabatar da buƙatar a ranar Alhamis, hukumomin biyu sun ce suna bukatar karin lokaci don tattara bayanan bincikensu.

Google search engine

Sai dai wanda ya shigar da ƙarar tun da farko, Aaron Greenspan ya yi fatali da bukatar, yana mai cewa tsawon lokaci hukumomin ke jan kafa wajen fitar da bayanan

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttp://dclhausa.com
Ukashatu is a highly skilled and experienced broadcast journalist and fact-checker. Ukashatu has over five years of experience in writing, editing, and presenting news and program content for radio and television. As a dedicated and hardworking professional, He is committed to upholding the values of accuracy, fairness, balance, independence, and accountability in her reporting and programs.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3

Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani ɗan Najeriya mai zama a San Gabriel Valley, Abiola Femi Quadri, hukuncin ɗaurin shekara 11 da wata...

Natasha ta sake shan alwashin komawa majalisar dattawa a ranar Talata

Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ‘yar Majalisar Dattawa daga jihar Kogi da aka dakatar, ta shigar da ƙara ga Majalisar Dattawa tana neman su girmama hukuncin Babbar...

Mafi Shahara