Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedSuper Eagles ta gayyaci wasu 'yan wasan Kano Pillars don buga mata...

Super Eagles ta gayyaci wasu ‘yan wasan Kano Pillars don buga mata wasa

Mai horar da tawagar Super Eagles B Augustine Eguavoen, ya gayyaci yan wasa 30, don bugawa Nijeriya wasa da kasar Ghana a wasan share fagen shiga gasar cin kofin Nahiyar Afrika ta yan wasan cikin gida.
Gasar wadda ita ce karo na 8 za ta gudana daga farkon watan Fabrairun 2025 a kasashen Kenya da Uganda da kuma Tanzania.
Tuni yan wasa 30 irinsu Rabiu Ali, na Kano Pillars da ya ci kwallo 8 a kakar bana, da yan wasa irinsu Musa Zayyad na Elkanemi da kuma dan wasan Rivers United Steven Mayo suka samu goron gayyata don buga wasan.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata