DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorized'Genotype' ya yi sanadiyyar fasa wani aure a Bauchi

‘Genotype’ ya yi sanadiyyar fasa wani aure a Bauchi

 Wani matashi dan jihar Bauchi mai suna Muhammad Ibrahim ya fasa auren wadda aka yi musu baiko bayan da aka yi masa gwajin Genotype da sakamakon ya nuna cewa bai dace da Amaryarsa Fatima Abdulqadir ba .

 A wani sakon da aka wallafa a Facebook a ranar 21 ga Nuwamba, 2024, Ibrahim ya sanar da yanke hukuncin fasa auren masoyiyarsa wanda aka shirya yi a ranar 29 ga Nuwamba, 2024.

Ya bayyana cewa shi da amaryarsa gwaji ya nuna suna da kwayar AS genotype ne, wanda ke haifar da babbar hatsarin samun yara masu cutar siki

la.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata