DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedMatsin rayuwa: yanzu 'yan Nijeriya bashi su ke ci ko su haƙura...

Matsin rayuwa: yanzu ‘yan Nijeriya bashi su ke ci ko su haƙura da cin abinci – hukumar NBS

Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce karamcin cimaka da matsalar tsaro da hauhawar farashin kayayyaki ya tilastawa gidaje da dama rage sayayyar da suke yi. 
Binciken da hukumar ta gudanar tare da bankin duniya, ya nuna cewa kashi 65 cikin dari na iyali basu samun abinci lafiyayye saboda rashin kudi. 
Hukumar ta ce lamarin ya yi kamari ne a watannin Yuli, Yuni da Augustan 2024, kuma ta alakanta hakan ga karamcin abinci wanda ya jefa ahali sama da rabin miliyan daya cikin wani hali. 
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata