Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya karrama marigayi Janar Taoreed Lagbaja da lambar girmamawa ta...

Shugaba Tinubu ya karrama marigayi Janar Taoreed Lagbaja da lambar girmamawa ta CFR

Tinubu ya yi wannan karramawar ne a yayin jana’izar babban hafsan sojin kasa na Nijeriya da aka gudanar a Abuja.
Jana’izar ta samu halartar shugabannin majalisa da na tsaro da manyan jami’an gwamnati.
Shugaba Tinubu ya ce sadaukarwar marigayi Taoreed Lagaja ba zata tafi a banza ba.
Tuni dai aka binne gawar babban hafsan sojin kasa na Nijeriya marigayi Janar Taoreed Lagbaja. 
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata