Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedFarashin kayayyaki ya karu zuwa kashi 33.88 a cikin watan Oktoba -...

Farashin kayayyaki ya karu zuwa kashi 33.88 a cikin watan Oktoba – Hukumar kididdiga ta Nijeriya

Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta Nijeriya NBS ta fitar, ya nuna cewa farashin kayayyaki ya karu a cikin watan Oktoba zuwa kashi 33.88, daga kashi 32.70 da ya kai a watan Satumban 2024. 
A cewar NBS, hakan na nufin an samu karin farashin kashi 1.18. 
A cewar jaridar Punch, farashin kaya a Nijeriya na ci gaba da tashi da sauka a wannan shekara, inda a watan Yuni sai da farashin ya kai kashi 34.19 karo na farko cikin shekaru 30.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata