Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedNa tarar da mataccen jemage a bisa gadon da nake kwana kafin...

Na tarar da mataccen jemage a bisa gadon da nake kwana kafin hukumar zaben INEC ta ayyana ni matsayin Gwamnan jihar Edo – Okpebholo

 

Na tarar da mataccen jemage a bisa gadon da nake kwana kafin hukumar zaben INEC ta ayyana ni matsayin Gwamnan jihar Edo – Okpebholo

Gwamna Okpebholo na ya Jihar Edo ya bayyana cewa ya tarar da mataccen jemage a bisa gadon da ya ke kwana kafin hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin gwamna.

Gwamnan yace shi kam ya mika lamurransa ga Allah ne, a lokacin da abokan takararsa ke bin hanyoyi daban daban domin suga su suka yi nasara.

Okpebholo ya fadi haka ne a lokacin wani biki da aka shirya bayan rantsar da shi a filin wasa na Dr Samuel Ogbemudia dake Benin, babban birnin jihar Edo.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata