Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAdadin masu fama da ciwon suga a Afrika zai iya haura mutune...

Adadin masu fama da ciwon suga a Afrika zai iya haura mutune miliyan 54 nan da shekara ta 2045 – WHO

 

Adadin masu fama da ciwon suga a Afrika zai iya haura mutune miliyan 54 nan da shekara ta 2045 – WHO

Daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya a yankin Afirka, Dr Matshidiso Moeti, ya ce adadin masu fama da ciwon suga a nahiyar Afirka zai iya haura miliyan 54 nan da shekara ta 2045 idan ba a dauki matakan gaggawa ba.

Daraktan na WHO ya ce fiye da mutum milyan 24 ne a halin yanzu suke fama da ciwon suga. 

Dr Matshidiso ya ce cutar suga a Afirka na kara kama mutane saboda rashin cin abinci mai kyau, da rashin motsa jiki, da dai sauran su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata