Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Nijar ta kai dan jarida Serge Mathurin gidan fursuna

Gwamnatin Nijar ta kai dan jarida Serge Mathurin gidan fursuna

 

Hukumomin mulkin soji na Nijar sun tisa-keyar dan jarida Serge Mathurin zuwa gidan yarin Birnin N’gaouré da ke cikin jihar Dosso.

A ranar Litinin din ta gabata ce aka gurfanar da dan jaridar dan asalin kasar Côte d’Ivoire a gaban kotu kan zargin shi da yi wa kasar Nijar zagon kasa don cin amanar kasar 

A kwanakin baya dai dan jaridar ya yi batan dabo da shi da motar shi bayan ya kira mai dakinsa ya ce zai amsa kiran jami’an tsaro.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata