DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wani abu mai hatsari ya tarwatse a birnin Jos

-

Wata fashewa mai karfi ta faru a birnin Jos na jihar Plateau da safiyar yau Talata, lamarin da ya jefa al’umma cikin fargaba. 
Shaidun gani da ido sun shida wa jaridar Punch cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 10:30 na safe a kusa ga Kasuwar Terminus. 
Rahotanni sun ce mutane da dama sun jikkata sanadiyar fashewar, akwai fargabar cewa an rasa rayuka. 
Sai dai har yanzu rundunar yan sandan jihar ba ta ce komai ba a hukumance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kai ne babban ‘butulu’, sakon NNPP ga Kwankwaso in ji jaridar Punch

Jam’iyyar NNPP ta soki Engr Rabiu Kwankwaso bisa kiran wasu ‘yan Kwankwassiyya da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC da sun yi butulci, jam'iyyar tana...

Tattalin arzikin Nijeriya na kara bunkasa duk kuwa da hauhawar farashin kaya – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa tattalin arzikin Nijeriya na bunkasa a cikin kusan shekaru goma a shekarar 2024. Hakan na zuwa ne sakamakon kyakkyawan ci gaba...

Mafi Shahara