Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedTsige ni daga minista ba shi da alaka da rashin kwazo -...

Tsige ni daga minista ba shi da alaka da rashin kwazo – Abdullahi Gwarzo

Tsohon Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane, Abdullahi Gwarzo, ya bayyana cewa tsige shi da Shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaka darashin kwazo na minista.

Tsohon ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake zantawa da sashen Hausa na BBC, ya na mai cewa ya yi mamakin tsige shi saboda ba a same shi da wani laifi wanda ba daidai ba a kan aikin sa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata