Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedZa a yi jana'izar marigayi Janar Taoreed Lagbaja, a ranar Jumu'a

Za a yi jana’izar marigayi Janar Taoreed Lagbaja, a ranar Jumu’a

Bayanai na nuna cewa za a gudanar da jana’izar babban hafsan sojin kasa na Nijeriya margayi Laftanar Janar Taoreed Lagbaja tare da binne shi a wannan jumu’a.

Dan uwan margayin, Moshood Lagbaja ne ya bayyana hakan a birnin Osogbo na Jihar Osun, kamar yadda jaridar Dailytrust ta ruwaito.

A cewarsa, har yanzu rundunar soji bata hannunta gawar margayi Taoreed Lagbaja ga iyalinsa ba, sai dai ya bada tabbacin cewa za a yi masa jana’iza tare da binne shi a birnin Abuja a wannan jumu’a.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata