Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedFadar Kremlin ta musanta labarin tattaunawa tsakanin Putin da Trump

Fadar Kremlin ta musanta labarin tattaunawa tsakanin Putin da Trump

 

Hukumomi a kasar Rasha sun musanta labarin da wasu kafafen yada labarai na kasar Amurka suka yada cewa, Shugaba Vladmir Putin da zababben Shugaban Amurka Donald Trump sun yi wata zantawa ta wayar tarho a karshen makon da ya gabata.

Mai magana da yawun fadar Kremlin Dmitry Peskov, ya shaidawa manema labarai cewa babu wata tattaunawa da shugabannin suka yi.

Jaridar Washington Post ta ruwaito cewa, Trump ya shaidawa Shugaba Putin anniyar fadar White House na kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Uk.raine.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata