Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedZan jagoranci APC lashe zabe a Kano a 2027 - Sabon ministan...

Zan jagoranci APC lashe zabe a Kano a 2027 – Sabon ministan Tinubu

 Sabon Karamin Ministan Gidaje da raya birane Yusuf Abdullahi Atah ya yi alkawarin zai jagoranci jam’iyyar APC ta yi nasarar lashe zabe a jihar kano a babban zabe na shekarar 2027.

Abdullahi, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan isa Kano a ranar Lahadi

 Atah na daga cikin jerin sabbin ministoci 7 da shugaba Tinubu ya nada a makon j

iya. 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata