Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKwankwaso ya bukaci shugabanni su magance halin da Nijeriya ta shiga

Kwankwaso ya bukaci shugabanni su magance halin da Nijeriya ta shiga

 Jigo a jam’iyyar NNPP Injiniya Rabi’u Kwankwaso ya bukaci masu rike sa madafun iko a Nijeriya su gaggauta magance halin matsi da ‘yan kasa suke ciki

Kwankwaso ya bayyana haka ne a ranar Asabar a gidan gwamnan jihar Abia, Alex Otti

Inda ya bayyana rashin tsaro, da tabarbarewar tattalin arziki, da yadda ake samun koma-baya a fannin ababen more rayuwa,

Ya je jihar Abia ne domin jajanta wa Gwamna Otti bisa rasuwar gwamnan farar hula na farko na jihar, Dr. Ogbonnaya Onu da ya rasu 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata