Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedSarkin Saudiyya ya gayyaci Shugaba Tinubu

Sarkin Saudiyya ya gayyaci Shugaba Tinubu

 

Sarkin Salman na kasar Saudiyya da kuma Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman sun gayyaci shugaban Nijeriya Bola Tinubu zuwa wani taro na kasashen Musulmai da za a yi a birnin Riyadh, shelkwatar kasar. 

Fadar shugaban kasa ta ce Tinubu zai bar Nijeriya a ranar Lahadi bisa rakiyar ministan yada labarai, Malam Nuhu Ribadu mai ba da shawara kan tsaro da shugaban hukumar leken asirin Nijeriya

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata