Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedLakurawa sun kai hari kauyen Kebbi sun kashe mutane 15 sun tafi...

Lakurawa sun kai hari kauyen Kebbi sun kashe mutane 15 sun tafi da garken shanu

 Sabuwar kungiyar ‘yan bindiga da ake kira da Lakurawa ta hallaka mutane 15 tare da kore shanun makiyaya sama da 100 a karamar hukumar Augie da ke jihar Kebbi

Wani fitacce kuma mazaunin garin, Alhaji Bashir Isah Mera (Yariman Mera), ne ya bayyana haka yayin da yake tabbatar wa jaridar DailyTrust

ya ce ‘yan kungiyar sun mamaye garin ne a daidai lokacin da jama’a ke shirin Sallar Juma’a tare da kwashe shanu sama da

100.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata