Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKasar Equatorial Guinea ta haramta yin jima'i a ofisoshin gwamnati

Kasar Equatorial Guinea ta haramta yin jima’i a ofisoshin gwamnati

 Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta sanar da haramta wa dukkanin ma’aikata da jami’an gwamnati yin jima’i a ofisoshin su.

Wannan mataki ya biyo bayan zargin wani babban jami’in gwamnatin kasar da keta haddin wasu matan manyan mutane kusan su 400

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata