Monday, April 6, 2026
HomeUncategorized'Yan kasar Amurka za su zabbi sabbin shugabanni a Kasar

‘Yan kasar Amurka za su zabbi sabbin shugabanni a Kasar

 

Donald Trumph/Kamala Haris

A yau ne 5 ga watan Nuwamba ‘yan kasar Amurka za su kada kuri’a a zaben shugaban kasar, inda za a kara tsakanin Kamala Harris da ke jam’iyyar Democrat da Donald Trump da ke jam’iyyar Republican.

Zaben, wanda kasashen duniya da dama ke sanya ido a kai, ya kuma hada da zaben ‘yan majalisar dokoki kasar, wadanda ke taka muhimmiyar rawa wajen tsara dokoki a Amurka.

Wanda ya yi nasara a cikin su zai yi aiki na tsawon shekaru hudu, wanda zai fara daga Janairu 2025.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata