Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnati ta biya albashin ma'aikatan jami'a na wata 1 cikin 4 da...

Gwamnati ta biya albashin ma’aikatan jami’a na wata 1 cikin 4 da suke bi bashi

 

Kungoyoyin SSANU, NASU na ma’aikatan jami’a da ba su kowarya sun sha alwashin ci gaba da yajin aikin da suke yi duk gwamnati ta biya su albashin wata daya daga cikin watanni hudu da suke bi bashi

A ranar Juma’a da ta gabata ne ya’yan kungiyar suka fara samun albashin na wata daya duk da suna cikin yajin aiki. 

A shekarar 2022 ne dai gwamnatin da ta gabata ta dakatar da albashin ma’aikatan sakamakon yajin aikin da suka yi na tsawon watanni takwas a dukkanin jami’o’in Nijeriya

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata