Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedZaben Amurka 2024: Kwanaki biyu suka rage a kara tsakanin Trump da...

Zaben Amurka 2024: Kwanaki biyu suka rage a kara tsakanin Trump da Harris

Miliyoyin Amurkawa za su kada kuri’a a ranar 5 ga watan Nuwamba domin zaben mataimakiyar shugaban kasar ‘yar jam’iyyar Democrat Kamala Harris ko kuma abokin takararta na jam’iyyar Republican, Donald Trump.

Zaben zai gudana ne a ranar Talata 5 gawatan Agusta inda yan takarar biyu za su kara.

Donald Trump ya taba zama shugabancin kasar inda shugaba Mai ci Joe Biden ya kayar da shi a zaben kasar na 2020

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata