Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn sake gurfanar da wasu masu zanga-zangar tsadar rayuwa a kotun Abuja

An sake gurfanar da wasu masu zanga-zangar tsadar rayuwa a kotun Abuja

 

Kimanin mutun 76 masu zanga-zangar tsadar rayuwa da ake tsare da su suka isa gaban kotu a Abuja.

A cewar jaridar Punch masu zanga-zangar galibin su dai yara kanana ne kuma akwai yunwa tattare da su da rashin abinci mai gina jiki.

An kama su ne tare da tsare su a zanga-zangar da aka yi a fadin kasar a ranakun 1 zuwa 10 ga watan Agusta wanda ya samo asali daga matsalar tabarbarewar tattalin arziki da ya sa ‘yan Nijeriya da dama suka fito kan tituna suna bayyana kokensu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata