Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedAn dage shirin tantance sunayen sabbin ministocin da Shugaba Tinubu ya aike...

An dage shirin tantance sunayen sabbin ministocin da Shugaba Tinubu ya aike wa majalisar dokokin Nijeriya

 

A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Sanata Bashir Lado, ta ce yanzu za a tantance sabbin ministocin ne a ranar Laraba, maimakon Talatar da a baya aka ayyana.

Sanarwar ta ce an dauki wannan matakin ne domin ba mutanen damar gabatar da dukkanin bayanan da ake bukata kafin tantancewa.

Sanarwar ta ce za a fara tantance su da misalin karfe 12 na rana.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata