Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuEl-Rufai ya nemi Ribadu ya yi karin haske kan 'gubar' thallium sulphate...

El-Rufai ya nemi Ribadu ya yi karin haske kan ‘gubar’ thallium sulphate mai matukar hatsari

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bukaci Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, da ya fayyace rahotannin da ke cewa ofishin NSA ya shigo da sinadarin thallium sulphate, wanda ake dauka a matsayin guba mai matukar hadari.

A cikin wata wasika mai taken “Request for Clarification on the Procurement of Thallium Sulphate”, Malam El-Rufai ya ce akwai muhimman tambayoyi da ya kamata NSA din ya amsa domin kawar da shakku da ke tattare da batun.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata