Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedMasu gidajen mai sun korafin rashin ciniki a Nijeriya

Masu gidajen mai sun korafin rashin ciniki a Nijeriya

 Masu gidajen mai a Nijeriya sun koka kan rashin samun ciniki sakamakon yadda wasu daga cikin ‘yan kasar suka ajiye ababen hawansu

Hakan na zuwa ne sakamakon matsin rayuwa da ake fama da ita a kasar bayan janye tallafin man fetur da gwamnatin shugaba Tinubu ta yi. 

A yanzu haka dai farashin litar man fetur ta haura N1,000 yayin da kafin janye tallafin yan kasar ke sayen litar kasa da N200

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata