Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedLikitoci na shawartar da a rika jinkirta yi wa jarirai sabbin haihuwa...

Likitoci na shawartar da a rika jinkirta yi wa jarirai sabbin haihuwa wanka har sai bayan sa’o’i 6 da haihuwarsu

A wani rahoton bincike da jaridar Punch ta wallafa ya ce gaggawar yi wa jarirai sabbin haihuwa wanka da zarar an haife su na iya sanyawa su kamu da mura da karin wasu cutuka masu illa ga jarirai.
Rahoton ya ce wannan jinkirin na sanya a samu shakuwa tsakanin jariri da mahaifiyarsa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata