Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuGwamnatin Kano ta umurci a rufe dukkan wuraren taro da gidajen Gala

Gwamnatin Kano ta umurci a rufe dukkan wuraren taro da gidajen Gala

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkan wuraren wasanni a fadin jihar, ciki har da wuraren taro da gidajen Gala.

Hukumar ta ce an dauki wannan mataki ne domin bai wa al’umma damar gudanar da azumi da ibadunsu cikin kwanciyar hankali ba tare da hayaniya ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata