Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKada ku yanke kauna da gwamnatin Shugaba Tinubu, jigogin jami'iyyar APC na...

Kada ku yanke kauna da gwamnatin Shugaba Tinubu, jigogin jami’iyyar APC na Lagos na shawartar matasan Nijeriya

Jiga-jigan jami’iyyar APC na karamar hukumar Somolu a jihar Lagos sun bukaci matasan Nijeriya da kada su yanke kauna da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Jiga-jigan jami’iyyar da suka hada da tsohon shugaban karamar hukumar Somolu Mr Olorogun Bagostowe, da ya yi magana da kamfanin dillancin labaran Nijeriya NAN a Lagos, ya ce wannan tsadar rayuwa da ake ciki ba za ta dade ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata