Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedNeman wa'adi na biyu na mulkina ba shi ke gabana ba a...

Neman wa’adi na biyu na mulkina ba shi ke gabana ba a halin yanzu – Shugaba Tinubu

 

Shugaba Nijeriya Bola Tinubu ya ce a halin yanzu ba zai mayar da hankalinsa ba a neman wa’adin mulkinsa na biyu ba 

Shugaba Tinubu da ya furta hakan ta hannun shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila a Lagos, ya ce daidaita lamurran kasar nan domin matasa su ribata a lokaci mai zuwa ne ya sa a gaba

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata