Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuShugaba Tinubu ya umurci a rarraba shinkafa wadatacciya ga 'yan Nijeriya

Shugaba Tinubu ya umurci a rarraba shinkafa wadatacciya ga ‘yan Nijeriya

Shugaba Tinubu ya umurci a rarraba shinkafa wadatacciya ga ‘yan Nijeriya don azumtar Ramadan da Lent

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin raba shinkafa a faɗin Najeriya domin tallafa wa al’ummar da ke gudanar da azumin Ramadan da kuma na Kiristoci na Lent.

Umarnin ya fito ne ta hannun ƙungiyar magoya bayan shugaban ƙasar mai suna Renewed Hope Ambassadors.

A wata sanarwa da gwamnan Imo State, Hope Uzodinma, wanda shi ne Darakta Janar na ƙungiyar, ya fitar a ranar Asabar, ya ce shirin rabon shinkafar na da nufin tallafa wa ‘yan ƙasa a lokacin azumi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata