DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiAn kama sojojin da suka yi dambe kan hanya lokacin ziyarar Tinubu...

An kama sojojin da suka yi dambe kan hanya lokacin ziyarar Tinubu a Bayelsa

Rundunar sojin ruwa ta Nijeriya ta tabbatar da cafke jami’anta da suka shiga yi fada da wasu jami’an tsaro a Jihar Bayelsa yayin ziyarar Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a ranar Juma’a.

Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a bainar jama’a, inda wani bidiyo mai tsawon daƙiƙa 53 ya nuna yadda jami’an ke cacar baki cikin fushi kar da bai wa hamatta iska.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa rundunar ta ce an kama waɗanda abin ya shafa domin bincike da ɗaukar matakin ladabtarwa kan su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata