DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeKasuwanciAna hasashen kudaden shigar Nijeriya za su karu bayan kulla yarjejeniyar cinikin...

Ana hasashen kudaden shigar Nijeriya za su karu bayan kulla yarjejeniyar cinikin mai da Japan 

Ƙasar Japan ta fara tuntuɓar kasashen da ke samar da ɗanyen mai a duniya ciki har da Nijeriya, domin tabbatar da wadataccen mai a cikin gida yayin da ta ke neman man da ba daga yankin Gabas ta Tsakiya ba, sakamakon rikicin da ke kawo tangarda ga samar da mai a duniya.

Rahotannin da gidan talabijin na Channels ya tattaro sun nuna cewa, mataimakiyar darakta janar mai kula da harkokin ma’aikatar tattalin arziki da masana’antu ta Japan, Narumi Hosokawa, ita ta sanar da hakan yayin wani taro da manema labarai.

A wannan taro ta ce Japan na shirin shigo da mai daga ƙasashe kamar Malaysia, Azerbaijan, Brazil da kuma Angola.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata