DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeSiyasaWata tawaga a APC a jihar Bauchi ta yi fatali da shirin...

Wata tawaga a APC a jihar Bauchi ta yi fatali da shirin hadewa da Gwamna Bala Mohammed

Wata ƙungiya a cikin jam’iyyar APC a jihar Bauchi ta bayyana rashin amincewarta da rahotannin da ke cewa gwamnan jihar, Bala Mohammed, na shirin ficewa daga PDP domin komawa APC.

Ƙungiyar mai suna APC Solidarity Group & Allied Associations ta bayyana matsayarta ne cikin wata sanarwa da jami’anta suka fitar a ranar Asabar.


Ƙungiyar ta ce har ma ta aika da takardar koke zuwa ga shugaban APC na ƙasa, inda ta lissafa dalilai guda goma da suka sa bai kamata a karɓi gwamnan cikin jam’iyyar ba yayin da ake tunkarar zaɓen shekarar 2027.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata