Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKarin harajin VAT da gwamnati ke shirin yi zai kara nakasa al'umma...

Karin harajin VAT da gwamnati ke shirin yi zai kara nakasa al’umma – Atiku

 Karin harajin VAT da gwamnati ke shirin yi zai kara nakasa al’umma – Atiku 

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kalubalanci shirin da gwamnatin Nijeriya ke yi na kara kudin harajin harajin harajin VAT.

Atiku ya bayyana hakan ne a shafinsa na sada zumunta na Facebook a ranar Lahadi.

Atiku ya ce aiwatar da wannan mataki na iya zama “abin da zai kara jefa talakawa a cikin mawuyacin hali “

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata