Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedNan ba da dadewa ba za mu shawo kan matsalar tsaro -...

Nan ba da dadewa ba za mu shawo kan matsalar tsaro – Janar Lagbaja

 

Babban Hafsan Sojin Nijeriya, Taoreed Lagbaja, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro da kasar ke fama da ita.

Lagbaja ya bayyana hakan ne a Uyo, ranar Alhamis, ya na mai tabbatar wa ‘yan Nijeriya kudurin su na ci gaba da hada kai da sauran hukumomin tsaro domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma a fadin kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata